XtGem Forum catalog
latest sites Great mobile sites Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited And Incredible Downloads Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited Downloads. . . Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga - XtGem.com Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited And Incredible Downloads Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited Downloads. . .
Ayhold 1

Like Our Page Now

Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga

Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga
MALAM AHMED SULAIMAN ZAYA TSAYA TAKARAR MAJALISSAR DOKOKI TA JIHAR KANO A TARAUNI L.G 2019 . Rahotanni suna tabbatarwa cewa alaramma malam ahmed sulaiman zaya tsaya takara a matakin dan majalissar dokoki na jahar kano A 2019 mai wakiltar TARAUNI. Babban malamin yayi fice aduniya wajen zakin murya dakuma karar murya domin yana daya daga cikin malaman da ake son muryarsu a NIGERIA, domin kiriaarsa tana da dadi sanan malami addinine sosai. Ahmed sulaiman babban malamine sosai kuma shine wanda zakana jin karatunsa a kafafen yada labarai kaman gidajen radio dana television,kiraarsa mai dadice dominkuwa shi malam ahmed sulaiman yayi fice a kungiyar AHLUSSUNAH WAL JAMAA( izala). Babu mamaki ace malami kaman wannan yafito takara domin abune mai wahala kaga al uma basa kaunarsa dominkuwa mutumne mai adalchi maison jamaa arayuwarsa. MUTANE SUNA MAHAWARA .........mutane suna ta tofa albarkacin bakinsu domin kuwa wasu sunacewa hakan yadace, waansu sunacewa wannan baidaceba kam.

Original posted by nairawap4all.xtgem.com
@2018-07-20 10:51 ( 1 comments )


Thank's for reading my article Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga
Created at 2018-07-20 22:15:42
Tags: Malam Ahmed sulaiman

0 Rate upStar
Back to posts
This post has no comments - be the first one! Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar majalissar dokoki a kano 2019 a tarauni lga
© AYHOLD™ PROJECT
Copyright © 2016 -
ALL RIGHT RESERVED.
ILUTITUN ONDO STATE
NIGERIA
Created by: AYHOLD™
Copyright © 2016 -
All Rights Reserved
ILUTITUN ONDO STATE NIGERIA
Online : 1 Guest(s)
Today : 5 Guest(s)
Total : 33798 Hits

Ayhold.xtgem.com™
Site Owned By OLUWASEUN AYEBO {SAMUEL}
Free WebHosting By XTgem™
All Rights Reserved ©2012