Teya Salat
latest sites Great mobile sites Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited And Incredible Downloads Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited Downloads. . . Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu - XtGem.com Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited And Incredible Downloads Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu - © AYHOLD™ | Home Of Unlimited Downloads. . .
Ayhold 1

Like Our Page Now

Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu

Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu
¤LALA CEWAR YAYA MATA DA TAIMAKAWAR MAHAI FANTA ACIKI MUSANMAN MASU TALLA. . Duba kaga yanda matasa ke lalata rayuwar yan mata sakan makon rashin aure, wannan lamari yadade yana faruwa akasar nigria dukka kowanne yare na aikata haka musanman ma ajahohin arewacin nigeria wannan lamari yafi tasiri,domin hakane yasa nace zana zayyana maku kadan daga cikin wannan mastala akwi dalilan dasuke sanyawa musanman sakakin iyaye wajen dorawa yarinya tallah anma baxaa damu dasuwa take kaiwa abinciba, wannan daliline mai karfi zakaga yarinya karama da nono akirjinta sakanmakon tana fita tallah koda kuma bata xuwa akwai waansu lala tattun mazane daga cikin samari ke fakewa wajen ganin sun lalata tarbiyyar yarinya tunda kudi zasu bata ai zasu iya mata komenene ma,wanna tasa iyaye sukuma konawa yarinya zata dawo dasu gida bazaa tanbayetaba a iane takai tasaida koda kudaden data kawo sunwuce na abuncin daaka dora mata tasaida, kadan kenan daga ciki kujiramu nan gaba.......

Original posted by nairawap4all.xtgem.com
@2018-07-18 15:17 ( 1 comments )


Thank's for reading my article Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu
Created at 2018-07-19 09:06:56
Tags: Matsalar Talla

0 Rate upStar
Back to posts
Comments: Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu
Photo
Admin
2018-07-20 22:13:22

Hmm

© AYHOLD™ PROJECT
Copyright © 2016 -
ALL RIGHT RESERVED.
ILUTITUN ONDO STATE
NIGERIA
Created by: AYHOLD™
Copyright © 2016 -
All Rights Reserved
ILUTITUN ONDO STATE NIGERIA
Online : 1 Guest(s)
Today : 47 Guest(s)
Total : 33793 Hits

Ayhold.xtgem.com™
Site Owned By OLUWASEUN AYEBO {SAMUEL}
Free WebHosting By XTgem™
All Rights Reserved ©2012