
By
Aisha sagagi
Idan har baa mantaba alokacin da shugaban kasar nigeria gener,president mohd buhari ya je kasar england ya sauka abirnin london domin tattaunawa akan abunda yashafi tattalanin arzukin duniya.
Shugan kasa buhari yayi kokari sosai awannan waje domin yajene domin yakare martabar kasarsa,anma abun mamaki shine buhari yafadi wata magana wadda yace kamar haka:
( MU KASARMU TA NIGERIA DAN MUNDOGARA DA MUNA SARRAFA MAN FETURNE HAKANNE YASA MATASAN DAKE KARKASHIN WANAN KASA BASA IYA YIN KOMAI DAKANSU DOMIN KUWA KOMAI SUN DANKASA AHANNUN GWAMNATIN KASA,BURINSU ABASU ILIMI KYAUTA ABASU GIDAJEN ZAMA KYAUTA TAREDA ABUNCIN DAXASUCI KYAUTA,SANNAN SUNASONE ADUNGA BASU MAGUNGUNANE KYAUTA )
bayan gama wannan bayanine nasa sau rahotanni suka fara yaduwa aduniya musanman kasar ta nigeria shi shugaban buhari yace wa yan kasarsa cima zaunene,kowa zakaji abunda zaya fada wanda yaga dama.
Original posted by nairawap4all.xtgem.com
@2018-06-01 01:07 ( 0 comments )